Keylor Navas (An haifeshi a ranar 15 ga watan Disamba, shekara ta alif 1986). Kwararren ɗan wasan kasar Kwalambiya ne, kuma mai tsaron raga ne wanda yake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain. Dan wasan ya kasance ɗaya daga cikin manyan masu tsaron raga na kudancin amerika na koda yaushe.

Navas ya fara rayuwar kwallonsa