Kevin Danso (an haife shi 19 ga watan Satumba, 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin matsakaici don Lens Ligue 1 da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Ostiriya.

Kevin Danso
Rayuwa
Haihuwa Voitsberg (en) Fassara, 19 Satumba 1998 (26 shekaru)
ƙasa Austriya
Karatu
Makaranta St Paul's Catholic School (en) Fassara
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Reading F.C. (en) Fassara-
  Austria national under-21 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Mai buga baya
Nauyi 80 kg
Tsayi 190 cm
Kevin Danso
Kevin Danso
Kevin Danso
Kevin Danso
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe