Kevin Dean Chan-Yu-Tin (an haife shi a ranar 11 ga watan Yuli 1990) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Mauritius wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Kevin Chan Yu-Tin
Rayuwa
Haihuwa Montréal, 11 ga Yuli, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Kanada
Karatu
Makaranta Syracuse University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Taiwan Power Company F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ƙasashen Duniya gyara sashe

Chan ya shiga cikin matakin matasa a Ƙungiyar Ƙasa ta U-17 ta Kanada a 2006 CFU Youth Cup.[1] Ya kuma yi bayyana a Quebec provincial side, yayi wasa a gasar ta ƙasa da ƙasa.[2]

Chan-Yu-Tin ya cancanci buga wasa a Mauritius ta hannun iyayensa. A watan Afrilun 2016, Chan ya samu kira zuwa tawagar kwallon kafa ta Mauritius domin buga wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika na 2017 da Ghana, inda suka bayyana a matsayin ɗan wasan canji . Ya ƙara bayyanuwa sau biyu, gami da farawa a wasa ɗaya a cikin shekarar 2016 COSAFA Cup. [3]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Kevin Chan-Yu-Tin at FootballDatabase.eu
  • Kevin Chan-Yu-Tin at the Canadian Soccer Association
  • Syracuse men's soccer pprofile


Manazarta gyara sashe

  1. "Profile at Canada Soccer" . Canadian Soccer Association .
  2. "Composition finale de la sélection nationale de soccer du Québec (french)" . Les Québécois. Archived from the original on June 22, 2013. Retrieved May 16, 2017.
  3. "Kevin Dean Chan-Yu-Tin (Lakeshore SC): L'international Mauricien" [Kevin Dean Chan-Yu-Tin (Lakeshore SC): The International Mauritius]. Première Ligue de soccer du Québec . March 20, 2017.