Kochi birni ne, da ke a jihar Kerala, a ƙasar Indiya. Shi ne birnin mafi girman jihar Kerala. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 2,119,724. An gina birnin Kochi kafin karni na sha huɗu bayan haihuwar Annabi Issa.

Kochi
കൊച്ചി (ml)


Wuri
Map
 9°58′N 76°17′E / 9.97°N 76.28°E / 9.97; 76.28
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaKerala
District of India (en) FassaraErnakulam district (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 677,381 (2011)
• Yawan mutane 7,139.34 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 94.88 km²
Altitude (en) Fassara 0 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 682
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0484
Wasu abun

Yanar gizo cochinmunicipalcorporation.kerala.gov.in
Birnin Kochi.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe