Kelvin Monteiro Medina, wanda aka fi sani da Zimbabwe (an haife shi ranar 3 ga watan Janairu 1994), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Sporting da Covilhã ta Portugal.

Kelvin Medina
Rayuwa
Haihuwa Mindelo (en) Fassara, 3 ga Janairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Alverca (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 80 kg

Aikin kulob

gyara sashe

A ranar 2 ga watan Yuli 2021, ya sanya hannu kan kwangila tare da Rio Ave na tsawon shekara guda tare da ƙarin shekaru biyu na zaɓi. [1]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Medina ya fara bugawa kungiyar kwallon kafa ta Cape Verde wasa da ci 0-0 (4-3) a bugun fenariti a kan Andorra a ranar 3 ga watan Yuni 2018. [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Internacional cabo-verdiano reforça o Rio Ave FC" (in Portuguese). Rio Ave . 2 July 2021. Retrieved 26 September 2021.
  2. SAPO. "Andorra vs Cabo Verde - SAPO Desporto" .

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe