Sidy Keba Coly, wanda aka fi sani da Keba Coly (an haife shi ranar 20 ga watan Fabrairun 1998) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Senegal.

Keba Coly
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 20 ga Faburairu, 1998 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
A.S. Roma (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Aikin kulob gyara sashe

Roma gyara sashe

Ya fara taka leda a ƙungiyar Roma ta ƴan ƙasa da shekara 19 a kakar wasa ta 2016–17 kuma ya ci ƙwallaye 16 a dukkan gasa a kakarsa ta farko. Ya fara buga wasansa na farko ga manyan ƴan wasan a lokacin bazara ta 2017 pre-season camp. A ranar 28 ga watan Satumban 2017, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru 4 tare da kulob ɗin.[1]

Lamu ga Ascoli gyara sashe

A ranar 17 ga watan Agustan 2018, ya shiga kulob ɗin Serie B Ascoli a kan aro tare da zaɓi don siye.[2]

Ya buga wasansa na farko a Seria B a Ascoli a ranar 4 ga watan Mayun 2019 a wasan da suka buga da Palermo, a matsayin wanda zai maye gurbin Moutir Chajia na mintuna 87.[3]

Lamuni ga Rende gyara sashe

A ranar 31 ga watan Agustan 2019, ya koma kulob ɗin Seria C Rende a kan aro.[4]

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe