Kazuo Koike (小池 一夫, Koike Kazuo, 8 Mayu 1936 – 17 Afril 2019) Marubucin Japanese manga ne kuma Ɗan kasuwa. Yayi suna da wasan sa na Lone Wolf and Cub (1970–1976) da Lady Snowblood (1972–1973). Ya samu kyautar Eisner Award a 2004. An haifeshi a Daisen, Akita Prefecture.

Kazuo Koike
Rayuwa
Haihuwa Ōmagari (en) Fassara, 8 Mayu 1936
ƙasa Japan
Mutuwa Tokyo, 17 ga Afirilu, 2019
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon huhu)
Karatu
Makaranta Chuo University (en) Fassara
Akita Prefectural Akita High School (en) Fassara
Harsuna Harshen Japan
Sana'a
Sana'a marubin wasannin kwaykwayo, lyricist (en) Fassara da mangaka (en) Fassara
Employers Kanagawa Institute of Technology (en) Fassara
Muhimman ayyuka Lone Wolf and Cub (en) Fassara
Golgo 13 (en) Fassara
Crying Freeman (en) Fassara
Kyaututtuka
Artistic movement Ban dariya
IMDb nm0463521
Kozuo Koike

Mutuwa gyara sashe

Koike ya mutu sakamakon cutar huhu a ranar 17 ga Afrilu 2019, yana da shekara 82. Ya mutu ƙasa da mako guda bayan abokin hamayyarsa Monkey Punch, wanda kuma sanadiyyar nimoniya ta haifar da shi.

Hanyoyin hadin waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe