Katrina Lenk (an haifeta ranar 26 ga watan Nuwamba, 1974) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka, kuma mawakiya, yar rawa, kuma marubuciyar waka.

Katrina Lenk
Rayuwa
Haihuwa Chicago, 26 Nuwamba, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Northwestern University (en) Fassara
Barrington High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da stage actor (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm1720069
katrinalenk.com
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe