Katherine Arden
Katherine Arden Burdine wacce aka fi sani da katherine Arden[1] (an haife ta ranar 22 ga watan Oktoba, 1987). ta kasance marubuciyar littafai ce yar Amurka. anfi saninta da littafan Winternight trilogy of fantasy,[2] masu taken labarun Rasha na da kuma sun samu gabatarwa a zaben lambar yabo na Hugo and Locus, har wa yau itace marubuciyan jerin littafin Small Spaces na ban tsoro na yara yan Makaranta. Aikin littafinta na karshen jerin littafanta, Small Spaces, ya lashe Lambar Yabo na Vermont Golden Dome Book Awards a shekara ta dubu biyu da ashirin 2020.
Katherine Arden | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Austin, 22 Oktoba 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta | Middlebury College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Muhimman ayyuka | Winternight trilogy (en) |
Ayyanawa daga |
gani
|
katherinearden.com |
Farkon rayuwa da Karatu
gyara sasheAn haifi Arden a Austin, Texas, kuma a yanzu tana zama a birnin Vermont. Ta zauna na shekara ɗaya a birnin Moscow bayan kammala babbar makaranta kafin ta dawo Vermont.[3] Ta halarci Middlebury college, tayi digiri a harshen Rasha da Faransanci a shekarar dubu biyu da sha ɗaya 2011.
Ayyuka
gyara sasheBayan Kammala karatu, batada tabbacin aikin abinda da take so, Arden ta fara a wani gidan gona a Hawaii. saboda rashin jin daɗin aikin, ta soma rubuce-rubuce a sauran lokutanta, sauran rubutunta ya zama ta hanyar a tsagaita a kuma fara". [4]Rubuce-rubucen Arden ya samo nasaba daga J.R.R Tolkien, Mary Renault, Naomi Novik, Patrick O'brian, Dorothy Dunnett, Diana Gabaldon, and Robin Mckinley.[4][5]
Bibiliyo
gyara sasheWinternight trilogy
gyara sashe- The Bear and the Nightingale (2017)
- The Girl in the Tower (2017)
- The Winter of the Witch (2019)
Small Spaces series
gyara sasheLambar Yabo da gabatarwa
gyara sashe- 2018: Finalist for the John W.Campbell Award for Best New Writer[10]
- 2018: Finalist for the Locus Award for Best First Novel, The Bear and the Nightingale[11]
- 2019: finalist for the W.Campbell Award for Best New Writer[12]
- 2020: Finalist for the Hugo Award for Best Series , Winternight trilogy[13]
- 2020: Winner of the Vermont Golden Dome Book Award, Small Spaces[14]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://web.archive.org/web/20180506104505/http://www.addisonindependent.com/201701brandon-author-signs-three-book-deal-major-publisher
- ↑ https://www.nytimes.com/books/best-sellers/2019/01/27/hardcover-fiction/
- ↑ https://web.archive.org/web/20170126053928/http://www.unboundworlds.com/2017/01/katherine-arden-debuts-different-kind-coming-winter/
- ↑ 4.0 4.1 https://www.cnet.com/culture/katherine-arden-the-girl-in-the-tower-female-fantasy-writers/
- ↑ https://www.goodreads.com/author/show/13922215.Katherine_Arden
- ↑ https://www.penguinrandomhouse.com/books/565884/small-spaces-by-katherine-arden/
- ↑ https://www.penguinrandomhouse.com/books/565885/dead-voices-by-katherine-arden/
- ↑ https://www.penguinrandomhouse.com/books/623109/dark-waters-by-katherine-arden/9780593109151
- ↑ https://www.penguinrandomhouse.com/books/623110/empty-smiles-by-katherine-arden/
- ↑ http://www.sfadb.com/Katherine_Arden
- ↑ https://locusmag.com/2018/06/2018-locus-awards-winners/
- ↑ https://vcfa.edu/vba-finalists-winners/
- ↑ https://www.thehugoawards.org/hugo-history/2020-hugo-awards/
- ↑ https://libraries.vermont.gov/sites/libraries/files/GDWinners.pdf