Kate Shepherd
Kate Shepherd (an haifeta a shekarar 1961) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurike, da ke zaune a birnin New York.[1]
Kate Shepherd | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, 1961 (62/63 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Oberlin College (en) School of Visual Arts (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | painter (en) |
Farkon rayuwa da ilimi
gyara sasheAn haifeta a shekarar 1961. Kuma ita ɗiyar ce ga Ƴar wasan kwaikwayo Suzanne Shepherd.[2]
Karatu
gyara sasheShepherd ta kammala B.A. daga Kwalejin Oberlin, Oberlin, Ohio, a cikin shekarar 1982. Ta yi karatu a takaice a Cibiyar Gine-gine da Nazarin Birane, New York a cikin 1982, kafin ta fita don neman aikin fasaha. A wannan lokacin, Shepherd ta sami hotunan zane da yin zane ga 'The New Yorker.[3] Daga baya ta kammala karatun digirinta na biyu tare da takardar shaidar digiri, daga New York Academy of Art, New York, a 1986. Har wayau daga baya ta halarci Makarantar zane-zane da sassaka ta Skowhegan a cikin 1990 kuma ta sami MFA daga Makarantar, School of Visual Arts, New York a 1992.[1]
Gabatar da kaya
gyara sasheShepherd ta yi nuni kayan zane na solo a Phillips Collection, Washington DC;[4] da Cibiyar Fasaha ta Portland, Portland, Oregon.[5]
Tari
gyara sashe- Seattle Art Museum, Seattle, Washington[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Kate Shepherd". Lannan Foundation (in Turanci). Retrieved 2022-12-21.
- ↑ BWW News Desk. "Photos: People Are Living There Opening Night". BroadwayWorld.com (in Turanci). Retrieved 2021-05-16.
- ↑ Goodbody, Bridgit (1 May 2007). "An Architect's Artist". Art on Paper. 11 (5): 58 – via JSTOR.
- ↑ "MINUS SPACE | Robert Ryman, Richard Pousette-Dart, Kate Shepherd, The Phillips Collection, Washington, DC". www.minusspace.com. Archived from the original on 2019-10-18. Retrieved 2019-10-18.
- ↑ Ellertson, Karrin. "Kate Shepherd". Portland Mercury (in Turanci). Retrieved 2019-10-18.[permanent dead link]
- ↑ "Kate Shepherd – Artists – eMuseum".