Karuwanci
Karuwanci wata irin sana'a ce ta saida mutuncin kai da wasu matan kenyi, karuwanci sana'a ce mai haɗari da takan jefa mai yinta cikin mawuyacin hali na rayuwa tun daga kan lafiya har zuwa zamantakewa a muhallin da dai sauran su
| |
Iri | type of crime (en) |
---|---|
Bangare na | sex industry (en) da black market (en) |
Sanadi |
gender inequality (en) feminization of poverty (en) rape culture (en) misogyny (en) pedophilia (en) |
Yana haddasa |
Safarar Mutane sex tourism (en) femicide (en) Kisan kai substance dependence (en) teenage pregnancy (en) unwanted pregnancy (en) Cutar da ake kamuwa ta jima'i mental disorder (en) |
Abinda ke kawo karuwanci
gyara sasheCikin abubuwan da suke kawo karuwanci aƙwai 1. Talauci
2. Rashin kula da tarbiyar yara 3. Rashin ilimi 4. Rashin aikinyi Da dai sauran da
Illar karuwanci
gyara sashe1. Zubar da ƙima 2. Kamuwar cututtuka Da dai sauran su [1]
Haramcin karuwanci
gyara sasheWannan mummunar ɗabi`a dai addinai da dama irinsu addinin Musulunci da kirista sun haramta wannan sana'ar. bugu da kari masu yin wannan ɗabi`a ana kallon su a matsayin lalatattu acikin al`ummah