Karimeh Abbud or Karimeh Abboud (1896 – 1940; Larabci: كريمة عبّود‎), was a Palestinian professional photographer and artist who lived and worked in Palestine in the first half of the twentieth century.[1] She was one of the first woman photographers in Palestine and the Middle East [2] .

Karimeh Abbud
Karimeh Abbud
Karimeh Abbud

Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi ta Karimeh Abbud a Baitalami. Mahaifinta Said Abbud,yana aiki a matsayin malami a Baitalami,bayan iyalin suka ƙaura daga Khiam,a Kudancin Lebanon zuwa Falasdinu.[3] A farkon karni,ya zama fasto na cocin Lutheran na shekaru biyar masu zuwa.Karimeh ita ce ta biyu cikin yara shida.Ta kammala karatun firamare a makarantar"Talitha Koumi".Mahaifiyarta, Barbara Badr,ita ma ma malama ce.[3]

  1. Ahmed Mrowat (Summer 2007). "Karimeh Abbud: Early Woman Photographer (1896-1955)". Jerusalem Quarterly. Institute of Jerusalem Studies. 31: 72–78. Archived from the original on September 28, 2011. Retrieved 2011-01-09.
  2. Verde, Tom (April 2019). "Women Behind the Lens: The Middle East's First Female Photographers". Aramco World.
  3. 3.0 3.1 Beirut Image Festival 2019 Catalogue, September 4 - October 5, 2019. P.9