Karasuwa Karamar hukuma ce dake a Jihar Yoben, Nijeriya.

Globe icon.svgKarasuwa

Wuri
 13°00′00″N 10°47′00″E / 13°N 10.7833°E / 13; 10.7833
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Yobe
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,162 km²
Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.