Kamal Ali Hassan
Kamal Ali Hassan (an haife shi a ranar 14 ga watan Yulin, shekara ta alif ɗari tara da ashirin da hudu 1924A.C) – ya mutu a ranar 3 ga watan Yunin, shekara ta alif 1984A.C)[1] tsohon mai iyo ne na ƙasar Masar. Ya yi takara a gasar Olympics ta bazarar 1952.[2][3][4]
Kamal Ali Hassan | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Misra |
Shekarun haihuwa | 14 ga Yuli, 1924 |
Wurin haihuwa | Alexandria |
Lokacin mutuwa | 3 ga Yuni, 1984 |
Sana'a | competitive diver (en) |
Wasa | diving (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kamal Ali Hassan". Retrieved 18 July 2021.
- ↑ "Kamal Ali HASSAN - Olympic Diving | Egypt". International Olympic Committee (in Turanci). 2016-06-11. Retrieved 2019-10-25.
- ↑ "Kamal Ali Hassan Bio, Stats, and Results". Olympics at Sports-Reference.com (in Turanci). Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2019-10-25.
- ↑ "Egyptian athletes in the Helsinki 1952 Olympics". www.olympiandatabase.com. Retrieved 2019-10-25.