Kamal Aboki

ɗan wasan barkwanci ɗan Najeriya

Kamal Aboki (1 ga watan Janairu, shekararv1997 - 16 ga Janairu، 2023) ya kasance ɗan wasan kwaikwayo na Najeriya kuma mai yin wasan kwaikwayo, Ya yi aiki a cikin wasan kwaikwayo na Hausa da yawa.[1]

Kamal Aboki
Rayuwa
Haihuwa Maiduguri, 1 ga Janairu, 1997
ƙasa Najeriya
Mutuwa 16 ga Janairu, 2023
Sana'a
Sana'a cali-cali

Rayuwa ta farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Aboki a Kawo na Karamar Hukumar Nassarawa ta Kano . lokacin mutuwarsa, yana da mabiya 96.3K a Instagram kuma ya buga sau 665.[2]

ila yau, yana da tashar YouTube ta kansa tare da masu biyan kuɗi 139K.[3][4]

Kamal Aboki ya mutu a hatsarin mota mai ƙirar bas a ranar 16 ga Janairu, 2023.[5][6][7]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kamal Aboki: Budding Skit Maker Dies In Car Accide..." allnews.ng (in Turanci). Retrieved 2023-01-25.
  2. "kamilu ilyasu usman (@kamal_aboki) • Instagram photos and videos". www.instagram.com (in Turanci). Retrieved 2023-01-25.
  3. "Kamal Aboki – YouTube". www.youtube.com. Retrieved 2023-01-25.
  4. "Kamal Aboki Comedy Biography and Net Worth, Age, State, Tribe, Religion, Parents, Death". January 19, 2023.
  5. Abulude, Samuel (January 18, 2023). "Popular TikTok Skit Maker, Kamal Aboki, Dies In Car Crash" (in Turanci). Retrieved 2023-01-25.
  6. Lere, Mohammed (January 17, 2023). "Tears as family buries famous skit maker Kamal Aboki in Kano". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-01-25.
  7. "Kamal Aboki death: Tik-toker and popular skit maker die for road accident". BBC News Pidgin. January 17, 2023. Retrieved 2023-01-25.