Kahalgaon
Kahalgaon (wanda aka fi sani da Colgong a lokacin mulkin Biritaniya) birni ne na gunduma kuma ɗaya daga cikin yankuna 3 na gundumar Bhagalpur a cikin jihar Bihar, Indiya.[1] Birnin na kusa da Vikramashila, wanda ya kasance sanannen cibiyar koyar da addinin Buddha a duk faɗin duniya, tare da Nalanda a lokacin daular Pala. Kahalgaon Super Thermal Power Plant (KhSTPP) na kusa da garin (nisan kilomita 3 ne tsakani).
Kahalgaon | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Bihar | |||
Division of Bihar (en) | Bhagalpur division (en) | |||
District of India (en) | Bhagalpur district (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 25 km² | |||
Altitude (en) | 16 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Bose, Ruma (2019-09-23). Walking with Pilgrims: The Kanwar Pilgrimage of Bihar, Jharkhand and the Terai of Nepal (in Turanci). Routledge. p. 127. ISBN 978-1-000-73250-4.