Kagoma, Najeriya

Wani yanki ne a jihar Kaduna, Najeriya

Kagoma yanki ne a karamar hukumar Jema'a a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya. Lambar gidan waya na ƙauyen ita ce 801104.

Kagoma, Najeriya
Mazaba
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Language used (en) Fassara Kagoma
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna