Mazaba
Mazaba ko a jam'i Mazabu wasu kananan gundumomi ne da suke a karkashin kananan hukumomi. Ana samar da su ne akasari domin gudanar da zabubbuka. A Najeriya, ana samun mazabu wadanda ba su haura goma sha biyar ba, sannan kuma basu yi kasa da goma ba a kowace karamar hukuma.
Mazaba | |
---|---|
statistical unit (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | electoral unit (en) da statistical territorial entity (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.