Kagoma ko Gyong, harshe ne daya samo asali daga kabilan Gwong na jihar Plateau wadanda keda asali da karamar hukumar Jema'a dake Jihar Kaduna. Daga cikin sunaye na al'ummar kabilar akwai, Jebnum (ma'ana Allah ya kare) Yimi(ma'ana soyayya) dasauran su.

Kagoma
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 kdm
Glottolog kago1247[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Kagoma". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.