Kabelo Dambe (an haife shi a ranar 10 ga watan Mayu 1990 [1] ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Botswana wanda a halin yanzu yana taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Township Rollers da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Botswana a matsayin mai tsaron gida.[2] [3]

Kabelo Dambe
Rayuwa
Haihuwa Francistown (en) Fassara, 10 Mayu 1990 (33 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Harshen Tswana
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Township Rollers F.C. (en) Fassara2008-2011
Platinum Stars F.C. (en) Fassara2012-
  Botswana national football team (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 32

Girmamawa gyara sashe

Kungiyoyi gyara sashe

Rollers Township
  • Botswana Premier League : 4
2009-10, 2010-11, 2015-16, 2016-17
  • Kofin FA : 1
2009-10
  • Kofin Mascom Top 8 : 1
2011-12

Individual gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Kabelo Dambe - International Appearances" .
  2. "Yahoo UK & Ireland - Sports News | Live Scores | Results" . Yahoo Sports . Retrieved 18 May 2018.
  3. Brad Morgan (11 June 2012). "South Africa/ Botswana: Bafana Still Winless Against Botswana" . AllAfrica. Retrieved 20 June 2012.
  4. "Dambe makes it a double as Rollers sweep board" . 7 June 2010.
  5. "Reference at www.mmegi.bw" .
  6. "Township Rollers dominate the BTC Premiership awards nominations" . 7 June 2017.