Kabba/Bunu na daya daga cikin Kananan hukumomin dake a jihar Kogi a shiyar tsakiyar kasar Nijeriya.

Globe icon.svgKabba/Bunu

Wuri
 8°07′00″N 6°09′00″E / 8.11667°N 6.15°E / 8.11667; 6.15
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Kogi
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,706 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.