Justin Trudeau
Justin Trudeau [lafazi : /jusetin terudo/] ɗan siyasan Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1971 a Ottawa, Kanada. Justin Trudeau firaministan kasar Kanada ne daga Nuwamba 2015 (bayan Stephen Harper).
HOTO
Prime minister Justin yana bayani