Julaybib
Julaybi Yakasance daya daga cikin sahabban Annabi, Muhammad.Masu daraja kuma jarumi ne sannan annabi muhammad yace yaga yan matan Al-jannah suna masa maraba.
Julaybib | |
---|---|
Rayuwa | |
Yanayin mutuwa | kisan kai |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Yanayin Sa
gyara sasheJulaybib yakasance mummuna a harsashen da akayi a zamanin sahabbai yafi kowa muni.
Garin Sa
gyara sasheYakasance mutumin Madina wacce a larabce ake kira da Ansar.
Kalar Matan Sa
gyara sasheMatar sa Takasan ce kyakkyawa wanda ko a madina tana daya daga cikin masu kyau a garin.
Mutuwar Sa
gyara sasheYa mutu lokacin da aka kira yaki , A lokacin da yashiga kasuwa sai yaji an kira jahadi da kudin da zaisiya kayan biki dashi ya siya Wuka.Allah yasa yayi shahada.
gyara sasheYaran Sa
gyara sasheJulaybib yaransa shine Larabci[Larabci].
gyara sashe