Joy Eze (an haife ta 23 Afrilu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da takwas 1988) 'yar wasan tsere ce ta Najeriya wacce ta ƙware a tseren mita 400 . Lokacin nata mafi kyau shine sakan 51.20, wanda taci yayin Wasannin All-Africa na 2007 .

Joy Eze
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Afirilu, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A shekarar 2006, ta lashe lambobin azurfa a cikin relay mita 4x400 a wasannin Commonwealth na 2006 da kuma Gasar Cin Kofin Duniya ta matasa ta 2006 . A wasannin Afirka na 2007 ta lashe lambar azurfa a mita 400 da kuma lambar zinare mai gudun mita 4x400. A Gasar Afirka ta 2008 ta kammala a matsayi na shida a cikin mita 400 kuma ta sake cin lambar zinare na mita 4x400.

Ta kuma yi takara daban-daban a Wasannin Commonwealth na 2006 da Gasar Cin Kofin Duniya ta 2007 ba tare da ta kai matakin karshe ba.

Nasarori gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing   Nijeriya
2003 All-Africa Games Abuja, Nigeria 7th 800 m 2:06.17
Afro-Asian Games Hyderabad, India 5th 800 m 2:07.23
2006 Commonwealth Games Melbourne, Australia 10th (sf) 400 m 52.51
2nd 4 × 400 m relay 3:31.83
World Junior Championships Beijing, China 2nd 4 × 400 m relay 3:30.84
2007 All-Africa Games Algiers, Algeria 2nd 400 m 51.20
1st 4 × 400 m relay 3:29.74
World Championships Osaka, Japan 33rd (h) 400 m 53.83
2008 African Championships Addis Ababa, Ethiopia 6th 400 m 52.16
1st 4 × 400 m relay 3:30.07
Olympic Games Beijing, China 17th (sf) 400 m 51.87
7th 4 × 400 m relay 3:23.74

Manazarta gyara sashe

  • Joy Eze at World Athletics