Joy Duru yar wasan kwallon kafa ce ta mata ta duniya da ke buga wasa a matsayin mai kare gida wato defender, A matakin kulob tana buga ma kungiyar kwallon kafa na Amazons dake Nasarawa .

Joy Duru
Rayuwa
Haihuwa 23 Disamba 1999 (24 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.7 m

Wasan kwallon kafa

gyara sashe

Ta taka leda a Nasarawa Amazons a kakar shekara ta 2018.

Ayyukan duniya

gyara sashe

An zabi Duru ne don gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta FIFA FIFA U-17 na 2014 da kuma Kofin Duniya na Mata na U-20 na 2018 . A gasar da ta gabata ta buga wasanni uku cikakke.

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin hadin waje

gyara sashe
  • Joy Duru at Soccerway