Jossy Dombraye
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Josiah "Jossy" Dombraye tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma mai horar da ƴan wasan Najeriya, na baya-bayan nan a ma'aikatan fasaha na Bayelsa United FC, ya shafe tsawon rayuwarsa a ƙungiyar Sharks FC, kuma yana cikin tawagar ƙwallon ƙafar Najeriya da ta lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka a cikin shekara ta (1973)
Jossy Dombraye | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Shekarun haihuwa | 20 century |
Wurin haihuwa | Najeriya |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | wing half (en) |
Mamba na ƙungiyar wasanni | Sharks FC da Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Ya kasance cikin tawagar Jihar Tsakiyar Yamma wacce ta yi wasa da ƙungiyar Santos ta Brazil a shekara ta (1969).[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "How Pele's visit reshaped Nigerian football" – via www.bbc.co.uk.