Joshua Anthony Vickers (an haife shi a ranar 1 ga watan Disamba na shekara ta 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin Dan bayan na ƙungiyar Derby County ta EFL Championship. Vickers ya kasance a cikin littattafan arsenal da Swansea City ba tare da ya buga wasan ƙwallon ƙafa a matsayn team din farko ma kowa ba, kuma ya fara buga wasan ƙwararrun ƙwallonlokacin yana aro a barnet. Daga nan sai ya yi wasa a Lincoln City da Rothernham United kafin ya shiga Derby County a 2023.

Joshua Anthony Vickers
Rayuwa
Cikakken suna Joshua Anthony Vickers
Haihuwa Brentwood (en) Fassara, 1 Disamba 1995 (29 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Arsenal F.C. Academy (en) Fassara-12 ga Augusta, 2015
Canvey Island F.C.1 ga Augusta, 2013-1 Nuwamba, 2013
Swansea City A.F.C. (en) Fassara12 ga Augusta, 2015-1 ga Yuli, 2017
Barnet F.C. (en) Fassara28 ga Yuli, 2016-31 Mayu 2017
Lincoln City F.C. (en) Fassara1 ga Yuli, 2017-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 193 cm

Vickers ya fara sanaar kwallonsa a Kwalejin arsenal. A matsayinsa na dalibi na shekara ta biyu, ya shiga Ƙungiyar Isthmian League ta Canvey Island a aro a watan Agustan 2013 inda ya buga wasanni 30 na league.[1] kafin ya koma Gunners kuma ya sanya hannu a kan kwangilar manya kwararrin yan wasa .[2] Vickersya shiga Concord Rangers, na Kungiyar Kudu, a kan aro na wata daya a watan Nuwamba 2014, wanda daga baya aka tsawaita har zuwa karshen kakar 2014-15. [3][4]

A watan Agustan 2015, Vickers ya sanya hannu a Swansea City kan yarjejeniyar shekaru biyu.[5] Ya shiga kungiyar barnet a kan aro na tsawon lokaci a watan Yulin 2016, kuma ya fara buga gasar kwallon kafa ta Ingila lokacin da ya fara wasa da Cambridge united a ranar 6 ga watan Agusta 2016. [6][7]

Lincoln City

gyara sashe

Swansea ce ta sake shi a ƙarshen kakar 2016-17. [8]Bayan da aka sake shi, Vickers ya shiga kungiyar League Two ta Lincoln City a kan yarjejeniyar shekaru biyu.[9] A ranar 28 ga Mayu 2020, an sanar da cewa Vickers zai bar kulob din a ƙarshen kwangilarsa ta yanzu.[10]

Rotherham United

gyara sashe

A ranar 6 ga Nuwamba 2020, Vickers ya sanya hannu a kan rotherham united kan yarjejeniya har zuwa karshen kakar. [11]Vickers bai bayyana a Rotherham ba a lokacin kakar 2020-21, amma ya sanya hannu kan sabon kwangila har zuwa Yuni 2023 a ƙarshen wannan kakar. [12]

manazarta

gyara sashe
  1. "Josh Vickers". Aylesbury United FC.co.uk.
  2. "Arsenal confirm Kamara and Vickers contracts". Wordpress.com. 7 July 2014.
  3. "Vickers joins Concord Rangers on loan". Arsenal.com. 3 October 2023.
  4. "Vickers extends Concord Rangers loan". Arsenal.com. 3 October 2023.
  5. "Swans sign Vickers". Swansea City.net.
  6. "Josh Vickers arrives at The Hive!". Barnet FC.com.
  7. "Cambridge United 1–1 Barnet". BBC.co.uk.
  8. "Premier League free transfers 2016/17". Premier League.com (in Turanci). Retrieved 2017-06-09.
  9. "Josh Vickers: Lincoln City sign ex-Swansea City and Arsenal keeper". BBC Sport. 29 June 2017. Retrieved 21 July 2017.
  10. "Imps Announce Retained List". Lincoln City F.C. 28 May 2020. Retrieved 28 May 2020.
  11. "READ | Josh joins the Millers to bolster goalkeeping department".
  12. Samfuri:Soccerbase season