José Pliva
José Pliya (an haife shi a ranar 17 ga Afrilu, 1966 a Cotonou) ɗan wasan kwaikwayo ne, darektan mataki, kuma marubucin wasan kwaikwayo daga Benin . A shekara ta 2003 ya lashe lambar yabo ta Matasa daga Académie française .[1]
José Pliva | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Cotonou, 1966 (57/58 shekaru) |
ƙasa |
Faransa Benin |
Harshen uwa | Faransanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Jean Pliya |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubucin wasannin kwaykwayo, jarumi da marubuci |
Mahalarcin
| |
Muhimman ayyuka | Q114447618 |
Kyaututtuka |
gani
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ National Arts Centre of Canada Archived 2007-08-17 at the Wayback Machine