José-Junior Matuwila
José-Junior Matuwila (an haife shi a ranar 20 ga watan Satumba shekara ta alif dari tara da casa'in da daya 1991) kwararren Dan kwallon kafa ne wanda ke taka leda a matsayin Dan wasan tsakiyar baya ga kungiyar kwallon kafa ta FC 08 Homburg.[1] An haife shi a Jamus, Matuwila yana wakiltar tawagar kasar Angola.
José-Junior Matuwila | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bonn (en) , 20 Satumba 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Angola Jamus | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheA ranar 22 ga watan Satumba 2020, babban kungiyar kwallon kafa ta Angola ta kira Matuwila.[2] Matuwila ya fara buga wasa Angola a wasan sada zumunci da suka doke Mozambique da ci 3-0 a ranar 23 ga watan Oktoba 2020.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ José-Junior Matuwila at WorldFootball.net
- ↑ "Convocatória Seleção da Honras data FIFA de 5 a 13 de outubro de 2020" (PDF). Angolan Football Federation (in Portuguese). 22 September 2020. Retrieved 25 September 2020.
- ↑ "BOLA – Angola beat Mozambique (3-0) in Rio Maior (CAF) | Time24 News" .
External link
gyara sashe- José-Junior Matuwila at Soccerway
- Profile at kicker.de