Bokkos

Karamar hukuma ce a jahar najeriya

Bokkos Karamar hukuma ce, kuma takasance ɗaya daga cikin Kananan hukumomin dasuke acikin jihar Plateau wanda ke shiyar tsakiya a ƙasar Nijeriya.

Bokkos

Wuri
Map
 9°15′N 8°53′E / 9.25°N 8.88°E / 9.25; 8.88
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar pilato
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,682 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Kauye da ke kusa da Bokkos
Nawhai Festival (2019)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.