Jordana Spiro
Jordana Spiro (an haifeta sha biyu ga watan Afrilu a shekarar alif dubu daya da saba'in da bakwai) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka kuma mai bada umarni kuma marubuciya.
Jordana Spiro | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Manhattan (mul) , 12 ga Afirilu, 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
Columbia University School of the Arts (en) Riverdale Country School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim, jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, darakta da editan fim |
Wurin aiki | Tarayyar Amurka |
IMDb | nm0819079 |
Tarihin rayuwa da kuma ilimi
gyara sasheAn haifi Spiro kuma ta girma a birnin New York. Bayahudiya ce.[1] Spiro na da Dan uwa na miji da yan uwa mata guda uku.[2]