Jon Carter Kent (an haife shi a ranar 7 ga watan Mayun 1979) ɗan wasan cricket ne na Afirka ta Kudu. Ya buga Wasannin Kwana Daya na Duniya (One Day Internationas) sau biyu a cikin shekarar 2002.[1] Ya yi ritaya daga wasan cricket na zamani a cikin shekarar 2011 bayan an sake shi daga kwangilar kungiyar wasan cricket ta Dolphins.[2]

Jon Kent (Cricketer)
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 7 Mayu 1979 (45 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a cricketer (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "History". South African Sports Confederation and Olympic Committee. Retrieved 29 March 2011.
  2. Ramsamy, Sam (1991). "Apartheid and Olympism: on the Abolishment of Institutionalized Discrimination in International Sport". In Fernand Landry; Marc Landry; Magdeleine Yerlès (eds.). Sport, the Third Millennium: Proceedings of the International Symposium, Quebec City, Canada, May 21-25, 1990. Presses Université Laval. pp. 539–548. ISBN 9782763772677.