John Bowis
John Crocket Bowis OBE (an haifeshi ranar 2 ga watan Agusta, 1945) a Brighton, East Sussex. tsohon MP ne a karkashin jam'iyyar Conservative kuma MEP.
John Bowis | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
20 ga Yuli, 2004 - 13 ga Yuli, 2009 District: London (en) Election: 2004 European Parliament election (en)
20 ga Yuli, 1999 - 19 ga Yuli, 2004 District: London (en) Election: 1999 European Parliament election (en)
9 ga Afirilu, 1992 - 8 ga Afirilu, 1997 District: Battersea (en) Election: 1992 United Kingdom general election (en)
11 ga Yuni, 1987 - 16 ga Maris, 1992 District: Battersea (en) Election: 1987 United Kingdom general election (en) | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Brighton (en) , 2 ga Augusta, 1945 (79 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Brasenose College (en) Tonbridge School (en) | ||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||||
Kyaututtuka | |||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Conservative Party (en) |
Ilimi
gyara sasheJohn Bowis ya yi karatu a Makarantar Tonbridge da Kwalejin Brasenose, Oxford, inda yayi karatu a fannin Falsafa, Siyasa da Tattalin Arziki.
Siyasa
gyara sasheAn fara zaɓen shi a babban zaben 1987 a matsayin dan majalisa mai wakiltar Battersea. Tsakanin shekara ta 1993 zuwa 1996 ya kasance ministan lafiya sannan daga 1996 zuwa 1997 ya kasance ministan sufuri, kafin ya rasa kujerar majalisar dokoki a babban zaben 1997.
A zaben Majalisar Tarayyar Turai na 1999 an zaɓi Bowis don wakiltar yankin London. An sake zabar shi a 2004, kuma ya tsaya takara a 2009 election.
Aiki da Muƙamai
gyara sasheYa kasance Sakataren Kasa akan dalibai masu ra'ayin mazan jiya sannan kuma yayi aiki a Ma'aikata Kula da Mahaukata
Ya kasance memba mai ƙwazo a Majalisar Haɗin Kan Majalisar Dokokin ACP-EU.
Ya yi aiki a matsayin shugaban Gay Conservatives, ƙungiyar LGBT a karkashin Jam'iyyar Conservative.[1]
Shi ne mataimakin shugaban kungiyar Conservative Group na Turai (CGE).[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Gay Conservatives President Re-elected". Archived from the original on 26 July 2011.
- ↑ "People". Conservative Group for Europe. 11 June 2019. Archived from the original on 21 May 2019. Retrieved 11 June 2019.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Hansard 1803–2005: contributions in Parliament by John Bowis
- Profile on European Parliament website
- John Bowis – John Bowis OBE
Unrecognised parameter | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
Member of Parliament for Battersea | Magaji {{{after}}} |