Joely Andrews (an haife ta 30 Afrilun Shekarar 2002) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Arewacin Ireland wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Glentoran da ƙungiyar mata ta Arewacin Ireland.[1]

Joely Andrews
Rayuwa
Haihuwa Magherafelt (en) Fassara da Ireland ta Arewa, 30 ga Afirilu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Antrim Grammar School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Andrews ita memba ce a kungiyar kwallon kafa ta Arewacin Ireland. A ranar 10 ga Satumba 2020, ta sami kiranta na farko zuwa ga babbar ƙungiyar Ireland ta Arewa.[2] Ta fara wasanta na farko da Tsibirin Faroe a ranar 18 ga Satumba, inda ta zo a madadinta.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Joely Andrews". Northern Ireland Football League. Retrieved 20 January 2021.
  2. "Euro qualifiers: Three new call-ups to Northern Ireland squad for trip to Faroe Islands". BBC Sport. 10 September 2020. Retrieved 20 January 2021.
  3. "Wade and Magill at the double as Shiels' team turn on the style in Torshavn". Irish Football Association. 18 September 2020. Retrieved 20 January 2021.