Joe Dassin
Joe Dassin (an haife shi a birnin New York, a ranar 5 ga watan Nuwamba 1938 - ya mutu a Papeete, a ranar 20 ga watan Agostan shekarar 1980) mawaƙin Faransa ne. Ya shirya wa'ka kamar Siffler sur la colline ("Usir a kan tudun"), Le Petit Pain au chocolat ("Karamin cokolati kek") na Les Champs-Élysées.
Joe Dassin | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Joseph Ira Dassin |
Haihuwa | Brooklyn (mul) , 5 Nuwamba, 1938 |
ƙasa |
Tarayyar Amurka Faransa |
Harshen uwa | Turancin Amurka |
Mutuwa | Papeete (en) , 20 ga Augusta, 1980 |
Makwanci | Hollywood Forever Cemetery (en) |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Jules Dassin |
Mahaifiya | Béatrice Launer |
Yara |
view
|
Ahali | Julie Dassin (mul) da Richelle Dassin (en) |
Karatu | |
Makaranta | University of Michigan College of Literature, Science, and the Arts (en) |
Harsuna |
Faransanci Turancin Amurka Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi, singer-songwriter (en) da guitarist (en) |
Tsayi | 1.84 m |
Artistic movement | chanson (en) |
Yanayin murya | baritone (en) |
Kayan kida |
Jita piano (en) goge banjo (en) accordion (en) murya helicon (en) |
Jadawalin Kiɗa |
Sony Music Entertainment Columbia Records (mul) RCA Records (mul) CBS Disques (en) |
IMDb | nm0202087 |
Wikimedia Commons has media related to Joe Dassin. |