Jimitota Onoyume
Jimitota Onoyume fitaccen ɗan jarida ne a Najeriya wanda a halin yanzu shi ne wakilin jaridar Vanguard a jihar Ribas. Shi mazaunin Port Harcourt, ne, yana kawo rahotannin, wanda galibi manyan labarai ne dama labarai na musamman.
Jimitota Onoyume | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida |
Rayuwa ta sirri
gyara sasheSatar dangi
gyara sasheA ranar 12 ga Nuwamban 2012, wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da Marian, matar malamin Onoyume da ‘ya’yanta guda biyu a Ethiope-East.[1][2] An buƙaci naira miliyan 10, duk da cewa Onoyume ya yi nasarar sasantawa. A ranar 15 ga Nuwamba, an ba da rahoton cewa an saki Marian da ‘ya’yanta mata biyu ba tare da sun ji rauni ba sakamakon biyan kudin fansa da mijinta ya yi.[3][4]
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Chinwo, Ernest (13 November 2012). "Gunmen Kidnap Journalist's Wife". Port Harcourt: Thisday Live. Archived from the original on 21 May 2015. Retrieved 20 May 2015.
- ↑ Orusi, Kenneth (14 November 2012). "Delta NUJ Calls For Immediate Release Of Mrs. Onoyume". Asaba: Frontier News. Retrieved 20 May 2015.
- ↑ "Info Commissioner Condemns Kidnap of Mrs. Jimitota". Government of Rivers State. 17 November 2012. Archived from the original on 21 May 2015. Retrieved 20 May 2015.
- ↑ Amaize, Emma (15 November 2012). "Kidnapped Vanguard reporter's wife freed". Warri: Vanguard. Retrieved 20 May 2015.