Olujimi Kolawole Agbaje wanda aka fi sani da Jimi Agbaje; (an haife shi a ranar 2 ga watan Maris na shekara ta 1957), masanin magani ne na Najeriya, kuma ɗan siyasa. Ya kasance dan takarar Gwamnan Jihar Legas na PDP na shekarar 2015, amma ya sha kashi a hannun mai nasara Akinwunmi Ambode. Ya kasance dan takarar gwamna na Jihar Legas na 2019 na PDP a cikin babban zaben 2019. [1] [2][3][4]

Jimi Agbaje
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 2 ga Maris, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Sana'a
Sana'a pharmacist (en) Fassara da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
jimiagbaje.com
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Lagos Celebrates Jimi Agbaje After Election Results". thisdaylive.com. Retrieved 8 August 2023
  2. "Jimi Agbaje wins PDP Lagos governorship ticket – P.M. NEWS Nigeria". pmnewsnigeria.com. Retrieved 8 August 2023.
  3. "Jimi Agbaje Joins PDP Ahead Of 2015 Gubernatorial Election In Lagos". SaharaReporters. 18 July 2014. Retrieved 10 December 2014
  4. "Countdown to 2019: Profile of the PDP Lagos governorship candidate, Jimi Agbaje - P.M. News".