Jikokin Annabi Jikokin Annabi Muhammadu, suna da yawa, amman sanannu cikinsu guda biyu ne, sune Alhasan da Alhusain Yaran sayyada Fatima da sayyiduna Aliyu.