Jessica Romuald Emmanuella Aby (an haife ta 16 Yuni 1998), kuma aka sani da Emmanuella Aby, [1] ƙwararriyar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ivory Coast wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar Al Qadsiah ta Saudiyya da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Ivory Coast . [2]

Jessica Aby
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 16 ga Yuni, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Ivory Coast-
Onze Sœurs de Gagnoa (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.62 m

Aikin kulob

gyara sashe

Aby ya buga wa Barcelona FA da Pyrgos Limassol a Cyprus, Logroño da Alavés a Spain, kafin ya koma kulob din Al Qadsiah na Saudiyya a watan Oktoba 2023. [3]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Aby yana cikin tawagar 'yan wasan Ivory Coast don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015 .

Manazarta

gyara sashe
  1. "Emmanuella Aby jugará en el Deportivo Alavés".
  2. "Emmanuella Aby jugará en el Deportivo Alavés | Alavés - Web Oficial".
  3. جيسيكا إيمانويلا تنضم إلى صفوف سيدات القادسية لكرة القدم [Jessica Emmanuella joins the ranks of Al-Qadsiah ladies football club] (in Larabci). Al Qadsiah FC. 15 October 2023 – via Instagram.