Ngankam Jessic Gaïtan Ngankam (an haife shi ranar 20 ga watan Yuli, 2000) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke buga wasan gaba don ƙungiyar Bundesliga Eintracht Frankfurt.

Jessic Ngankam
Rayuwa
Haihuwa Berlin, 20 ga Yuli, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Jamus
Kameru
Ƴan uwa
Ahali Roussel Ngankam (en) Fassara
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe