Jerin sarakunan Katsina
Jerin sarakunan Katsina
Jerin sarakunan Katsina |
---|
Sunayen su
gyara sasheWaɗannan sune sarakunan masarautar katsina da shekarar da suka fara mulki da sauka;
- 1 Kumayau
- 2 Rumbarumba
- 3 Bataretare
- 4 Korau
- 5 Jin-narata
- 6 Yanka Tsari
- 7 Jid-da yaki
- 8 Muhammadu Korau (1348 - 1398)
- 9 Usman Maje (1393 - 1405)
- 10 Ibrahim Soro (1405 - 1408)
- 11 Marubuci (1408 - 1426)
- 12 Muhammadu Turare (1426 - 1436)
- 13 Ali Murabus (1436 - 1462)
- 14 Ali Karya Giwa
- 15 Usman Tsaga Rana I (1475 - 1525)
- 39 Ummarun Dallaje (1806 - 1835)
- 46 Yero Dan Musa (1905 - 1906)
- 47 Muhammadu Dikko (1906 - 1944)
- 48 Usman Nagogo (1944 - 1981)
- 49 Muhammadu Kabir Usman (1981 - 2008)
- 50 Abdulmumini Kabir Usman (daga 2008)