Kumayau Ana kyauta tsammani cewa shine sarkin katsina na farko,kuma kumaye ba Musulmi bane shine wanda ya fara mulkan katsinawa a matsayin al'umma guda daya.

Kumayau

Tarihi gyara sashe

Babu wani shedan ranar haihuwan shi ko mutuwan shi da ake dashi tabbatacce akasa saidai hasashe da kuma tunani.

Manazarta gyara sashe