Jerin Jaridu a Azerbaijan
Akwai kamfanonin jaridu 3500 da ake buga jaridu a kasar Azerbaijan. Mafiya yawansu ana bugasu ne da harshen Azerbaijani. Saura kuma 130 ana buga su da harsunan Rashanci 70, Turanci 50, da sauran harsunan Turkanci, Faransanci, Jamusanci, Larabci, Pasha, Armeniyanci, da sauransu.[1]
Jerin Jaridu a Azerbaijan | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia | |
Bayanai | |
Ƙasa | Azerbaijan |
Ana ganin jarudun na kasar Azerbaijan a matsayin ingantattu kuma futattu matuka wajen iya kawo labaru masu inganci.[2]
Kasa shine Jeri na jaridun da ake wallafawa a kasar ta Azerbaijan
Jaridu
gyara sasheWanda ake bugawa kullum
gyara sasheTake Wallafawa Matsayi kirkira Mamallaki Harshe Fuskantarwa Jam'iyyar data goyi bayanta a zaben shugaban kasa na 2013 Crime and Criminal Kullum Broadsheet 2016 Aqil Yusifov Azerbaijani New Azerbaijan Party Adalat Daily Broadsheet 1990 Agil Abbas Azerbaijani Right-center New Azerbaijan Party Azadliq Daily Broadsheet 1989 Ganimat Zahid Azerbaijani Left-wing National Council of Democratic Forces Azerbaycan Kullum Berliner 1918 Gwamnatin Azerbaijan Azerbaijani Right-wing New Azerbaijan Party Bakinskiy Rabochiy Kullum Broadsheet 1906 Agabak Asgarov Rashanci Right-center New Azerbaijan Party Bizzim Yol Kullum Broadsheet 2000 Bahaddin Gaziyev Azerbaijani Left-center Echo Kullum Broadsheet 2001 Rauf Talishinsky Rashanci Liberal Ekspress]] Kullum Broadsheet 1995 Mushfig Safiyev Azerbaijani Left-center Kaspi Kullum Broadsheet 1999 Intellekt Azerbaijani Right-center Khalg Gazeti Kullum Broadsheet 1919 Mahal Ismayilogly Azerbaijani Right-wing New Azerbaijan Party Khalg Cebhesi Gazeti Kullum Broadsheet 2001 Elchin Mirzabeyli Azerbaijani Left-wing National Council of Democratic Forces Respublika Kullum Broadsheet 1990 GGwamnatin Azerbaijan Azerbaijani Right-wing, populist New Azerbaijan Party Sherg Kullum Broadsheet 1996 Akif Ashirli Azerbaijani Right-wing Tezadlar Kullum Broadsheet 1993 Asif Marzili Azerbaijani Right-wing Üç nöqta Kullum Broadsheet 1998 Khoshgadam Hidayatgizy Azerbaijani Right-wing Yeni Musavat Kullum Broadsheet 1989 Rauf Arifoglu Azerbaijani Left-wing, populist National Council of Democratic Forces Zaman Kullum Broadsheet 1991 Fetullah Gulen Azerbaijani Left-center
Maifita sati-sati
gyara sasheTake Wallafawa Matsayi Kirkira Mamallaki Harshe Fuskantarwa Jam'iyyar data goyi bayanta a zaben shugaban kasa na 2013 Azernews Lahadi Berliner 1997 Fazil Abbasov English Centre-right New Azerbaijan Party Nedelya Jivaya Gazeta Lahadi Berliner 1997 Unknown Russian Centre-right New Azerbaijan Party
Masu fita na kasa Azerbaijan
gyara sashe- Lankaran
- Lankaran
- Nakhchivan
- Şərq Qapısı
- Shaki
- Shaki
- Shakinin Sasi
- Sumgayit
- 365 Gün
Jaridu na musamman
gyara sasheWasanni
gyara sashe- Futbol+ – Mai kawo labarun wasanni na yau da gobe
Jaridun musamman
gyara sashe- Ədəbiyyat qəzeti – ana bugawa wata-wata
- Qoroskop – ana bugawa wata-wata
- Tumurcuq – ta yara, ana bugawa wata-wata
Takardun rabawa kyauta
gyara sashe- Birja – wadda ake rabawa kyauta na sati sati
Sauran jaridu
gyara sashe- Akinchi (1875–1877) - sati-sati
- Bauer und Arbeiter (1924) - sati-sati
- Çeşmə (1991–1995)- Kullum
- Dövran (1997–2000) - sati-sati
- Gündəlik Azərbaycan (2005–2007) - Kullum.
- Istiglal (1932–1934) - Kullum
- Komanda (2008–2014) - Kullum, jarida mai sharhi kan wasannin Kwallon Kafa
- Lenins Weg (1932–1936) - sati-sati
- Müxalifət (1991–2007) - Kullum
- Zerkalo (1990–2014) - Kullum
Manazarta
gyara sashe- ↑ List of newspapers in Azerbaijan Archived 2013-04-11 at Archive.today
- ↑ "Mətbuat Şurası "reket qəzetlər"in yeni siyahısını açıqadı - SİYAHI". news.milli.az (in Azerbaijani). Retrieved 8 August 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)