Jere
Karamar hukuma ce a jihar Borno Najeriya
Jere, Jere karamar hukuma ce da ke a jihar Borno a Najeriya. Tana. da hedkwata a cikin garin Khaddamari. London ciki wani gari a Jere a karkashin gundumar Maimusari.
Jere | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Borno | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 868 km² |
Yawan Al'ummar Jere
gyara sasheJere tana da yawan jama'a fiye da 211,204 a ƙidayar shekarar 2006. Mafi yawan mutanen, Jere yan ƙabilar Larabawan Baggara da kanuri.
Tarihi
gyara sasheHere tana daya daga cikin kananan hukumomi goma sha shida (16) da suka kafa Masarautar Borno, wata Masarautar gargajiya da ke jihar Bornon Najeriya.[1]
Akwatin gidan waya.
gyara sasheLambar gidan waya na yankin shine 600.[2]
Fadin Kasa
gyara sasheTana yawan kasa kusan 868 km2.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Nigeria (2000). Nigeria: a people united, a future assured. 2, State Surveys (Millennium ed.). Abuja, Nigeria: Federal Ministry of Information. p. 106. ISBN 9780104089.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.