Jay z
Mawaƙi ne kuma ɗan kasuwa a Amurika an haife shi a shekarar, 1969
Shawn Corey Carter (an haife shi a ranar 4 ga watan Disamba shekara ta 1969), kwararrere ne Jay a akan wakar rappin da wallafa waka ne na Amurka, da kuma ɗan kasuwa. ya samu nasararu masu yawan gaske
an haife shi a new york ya auri mawakiya mai suna beyonce suna da diya daya yana da gidauniyar taimakon jamaa [1]