Jawad Ali (1907–1987), ya kasan ce kuma masanin tarihi ne dan kasar Iraki kuma masani ne kan tarihin Musulunci da na larabci. Ya karɓi digirin digirgir a jami'ar Hamburg a 1939 kuma an san shi da littafinsa, Tarihin Larabawa kafin Musulunci wanda ya zama ɗayan ayyukan tarihi da aka ambata a tarihin Larabawa kafin Musulunci . [1] Jawad Ali yayi aiki a Sashen Tarihi a Kwalejin Ilimi a Jami'ar Baghdad farawa a cikin 1950s.

Jawad Ali
Rayuwa
Cikakken suna جواد محمد علي العـُـقَيلي
Haihuwa Kadhimiya (en) Fassara, 1907
ƙasa Irak
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Bagdaza, 26 Satumba 1987
Makwanci Maqbarat al-Karakh (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Hamburg (en) Fassara
Q12211271 Fassara
Harsuna Larabci
Jamusanci
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi, marubuci, university teacher (en) Fassara da encyclopedist (en) Fassara
Employers University of Baghdad (en) Fassara
Muhimman ayyuka Al-Mufaṣṣal Fī Tārīḵ Al-ʿArab Qabla Al-ʾIslām (en) Fassara
Tārīkh al-ʻArab fī al-Islām (en) Fassara
Tārīkh al-ʻArab qabla al-Islām (al-Majmaʻ al-ʻIlmī al-ʻIrāqī, 1950) (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Jawad Ali

Manazarta gyara sashe