Jattu

Waje ne a Jihar Edo, Najeriya

Jattu gari ne, a jihar Edo Nijeriya.[ana buƙatar hujja] Hedkwata ce a majalisar Etsako ta yamma ta jihar Edo. Uzairue Clan sun ƙunshi ƙauyuka ashirin da ɗaya (21), wato Jattu, Afowa, Elele, Iyamho, Ogbido, Uluoke, Ayaoghena, Ayua, Iyuku, Imeke, Afashiyo, Iyora, Apana, Imonikhe, Yelwa, Ozor, Ikabigbo, Idatto, Ugbenor, Irekpai, da Ayogguri. Jattu tana da iyaka da Auchi, Afashiyo, Elele/Iviamho, Ayua, da Kudancin Ibie.

Jattu

Wuri
Map
 7°05′N 6°17′E / 7.08°N 6.28°E / 7.08; 6.28
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Edo
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Etsako ta Yamma
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 312102
Kasancewa a yanki na lokaci