Jason Kent Bateman (an haifeshi ranar 14 ga watan Janairu, 1969). Dan wasan kwaikwayo kuma mai bada umarni na kasar Amurka. Wanda akafi sani da rawar da ya taka a matsayin Michael Bluth a wasan barkwanci na tashoshin Fox da Netflix mai suna Arrested Development (shekarar ta dubu biyu da uku zuwa dubu biyu da sha tara) da kuma Marty Birde a wasan kwaikwayo mai dogon zango na laifuka na tashar Netflix mai suna Ozark (daga shakara ta dubu biyu da sha bakwai zuwa ta dubu biyu da ashirin da biyu),

Jason Bateman
Rayuwa
Cikakken suna Jason Kent Bateman
Haihuwa Rye (en) Fassara, 14 ga Janairu, 1969 (55 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Los Angeles
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Kent Bateman
Abokiyar zama Amanda Anka (mul) Fassara  (2001 -
Ahali Justine Bateman (mul) Fassara
Karatu
Makaranta Pacific Hills School (en) Fassara
William Howard Taft Charter High School (en) Fassara
Brighton Hall School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, mai tsara fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, mai bada umurni, darakta da mai yada shiri ta murya a yanar gizo
Muhimman ayyuka The Hogan Family (en) Fassara
Arrested Development (en) Fassara
Little House on the Prairie (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Directors Guild of America (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm0000867
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe