Jaouad Akaddar ( Larabci: جواد أقدار‎ ) (Satumba 9, shekarar 1984 Samfuri:Spnd20 ga Oktoban shekarar 2012) shi ne dan wasan kwallon kafa na kasar Morocco . Jaouad ya mutu a ranar 20 ga Oktoban shekarar 2012 bayan ciwon zuciya nan da nan bayan ƙarshen wasa.[1][2]

Jaouad Akaddar
Rayuwa
Haihuwa Khouribga (en) Fassara, 9 Satumba 1984
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Mutuwa Agadir, 20 Oktoba 2012
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Ahli Saudi FC (en) Fassara-
OC Khouribga (en) Fassara2003-2006
  FAR Rabat2007-2009
  Moghreb Tétouan2009-2010
Al-Raed FC2010-2012
  Hassania Agadir (en) Fassara2012-2012
  FAR Rabat2012-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Club career

gyara sashe

Akaddar ya buga wa Olympique Khouribga, FAR Rabat da Moghreb Tétouan wasa kafin ya tafi kasashen waje tare da Ahly Tripoli da Al-Raed.[3]

Ayyukan duniya

gyara sashe

Akaddar ya wakilci kungiyar kwallon kafa ta Morocco sau daya a wasan neman cancantar buga gasar cin kofin kasashen Afirka da suka doke Equatorial Guinea a ranar 6 ga Yulin shekarar 2003.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "بلاتر يعزّي في وفاة المغربي جواد أقدار". العربية. October 23, 2012.
  2. "Une journée endeuillée par le tragique décès de Akaddar". Le Matin.
  3. "Bouffée d'oxygène pour l'AS FAR". Le Matin.
  4. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Equatorial Guinea vs. Morocco (0:1)". www.national-football-teams.com.

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe