Jami'ar Sule Lamido
Jami'ar Najeriya
Jami'ar Sule Lamido jami'a ce ta gwamnati wacce ke a Kafin Hausa, Jihar Jigawa, Najeriya. An kafa ta ne 13 ga watan Mayu 2013, wanda Hukumar Jami'o'in Ƙasa ta ba da lasisi a watan Yulin 2013 a matsayin Jami'ar Jihar Jigawa, kuma an fara ayyukan ilimi a watan Satumba na 2014. A watan Disambar 2014 wani kudiri da Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta fitar ya sauya suna zuwa Jami'ar.[1][2]
Jami'ar Sule Lamido | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | educational institution (en) da jami'a |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 13 Mayu 2013 |
slu.edu.ng |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Historical Background". slu.edu.ng. Sule Lamido University. Archived from the original on 28 January 2022. Retrieved 9 October 2017.
- ↑ "State Universities". nuc.edu.ng. National Universities Commission. Retrieved 9 October 2017.